Ruwan Tamtabara

Tantabara tana bukatar ruwa mai kyau tana tanaso abar ruwa Kala biyu Wanda zasusha da Wanda zasuyi wanka dan Haka SAI Akuma abarshi wuri biyu,asa Dayan abban wuri Dayan akaramin wuri 

SAI Akuma idan da idan Kanada tambaya zaka iya yimana Ita