🕊Tantabara wata tsuntsuwace wadda take. 🕊rayuwa acikin mutane,
🕊Mutane sun sata ajikinsu suna kiwansu dan sha'awar su dasuke Allah ne taba Tantabara wannan da rajar.
Tantabara ko muce Baru suna da karancin Girman jiki Gaba daya Nauyinsu baya wuce 1K Idan aka aunasu Ama'auni.
KASHINA FARKO (1)
kashina farko sune wadanda ake kiwansu dan Nama
Tantabara kashina biyu sune wadanda ake Horar dasu dansu Wurin wasani,kamar wasan Tashin tantabara,
Wadansu kasashen sunayin irin wannan Wasan, Ammah kuma wadansu wadansu basayi wadansu daga cikin kasashen da sukeyin irin wanann wasan
Sune kamar haka,
India
Pakistan
Usa
Wadannan kasashen dana lissafa suna irin wannan Wasan.
Tantabara kashina uku sune wadanda ake kiwansu dan sha'awa da kwalliya, saboda dayawa daga cikinsu basuda nama ajikinsu sai (gashi)
Mai Karatu idan kasan sunanta kafidi Idan kuma baka saniba kamaida amsa bomin cigabamu
LAHORE MASU KAYU FULL ACTION
Social Plugin